You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Paul Biya
Biya dan siyasa ne a Jamhuriyar Kamaru kuma ya dare kan kujerar shugabancin kasar a shekarar 1983.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kamaru: Biya ya fara sabon wa'adin mulki
Shugaba Biya na Kamaru ya sake karbar rantsuwar mulkin kasar daidai lokacin da rikicin 'yan Aware ya ke kara yin kamari
Kamaru: Madugun adawa ya ce da sake a zabe
Jagoran adawa a Kamaru, ya yi kiran a sake lissafin kuri'un zaben shugaban kasa da aka kammala.
Shirin Yamma 22.10.2018
Cikin shirin za a ji bayani kan sakamakon zaben kasar Kamaru. A Jamhuriyar Nijar kuwa, bangarorin kasar daban-daban ne ke tofa albarkacin bakinsu dangane da kara tabarbarewar al’amuran tsaro a yankin Tillabery.
Kamaru: Paul Biya ya sake zarcewa
Shugaban dan shekaru 86 zai ci gaba da zama a karagar mulki har sai shekarar 2025 lokacin da zai kai shekaru 93 da haihuwa
Mulkin takalmin kaza a Kamaru
Mulkin takalmin kaza na ci gaba da samun matsuguni a kasashen Afirka.
Paul Biya ya zarce kan mulkin Kamaru
Shugaba Paul Biya da ke zama shugaban kasa mafi yawan shekaru a nahiyar Afirka, ya sake lashe zaben shugaban kasa.
Ci gaba da ruruwar rikicin 'yan aware a kamaru
Rikicin aware na kasar kamaru na ci gaba da ruruwa sakamakon kafewa kan bakansu da bangarorin suka yi.
Shirin yamma 09.10.2018
A cikin shirin za a ji cewar a Kamaru, 'yan siyasa na tada jijiyoyin wuya dangane da ikirarin da daya daga cikin 'yan takarar shugabancin kasar ya yi na lashe zabe.
Zaben Kamaru na shirin barin baya da kura
Maurice Kamto ya yi ikirarin samun nasara a zaben shugaban kasar Kamaru, alhali an yi gargadi da a guji bayyana sakamako
Tasirin matasa a siyasar kasar Kamaru
A bayyane take matasan Kamaru sun kosa da mulkin Shugaba Paul Biya.
Wani dan takara ya yi ikirarin lashe zabe a Kamaru
Dan takara Maurice Kamto ya yi ikirarin lashe zaben kasar da ya wakana na ranar Lahadi a kasar Kamaru.
Al'umar Kamaru na zaben shugaban kasa
Kamaru na zaben shugaban kasa, zaben da Shugaba Paul Biya ke neman ci gaba da mulki.
Shirin Yamma 07.10.2018
Cikin shirin za a ji cewa an gudanar da zaben shugaban kasa a Kamaru inda 'yan takara suka fafata tsakaninsu ciki har da Shugaba Paul Biya wanda ya shafe shekaru 36 a kan kujerar mulki.
Shirin Safe 07.10.2018
Cikin shirin za a ji jam'iyyar APC a Najeriya ta tabbatar da Shugaba Buhari a matsayin dan takara a babban zaben da za a yi a badi bayan zabensa da wakilan jam'iyyar 7000 suka yi a Abuja. Ita ma PDP ta adawa, tana fid da nata dan takaran.
'Yan adawar Kamaru sun hade
'Yan adawa a Kamaru sun hade don ganin sun kwace mulki daga hannun Shugaba Paul Biya a babban zaben kasar.
Shirin yamma 04.10.2018
A cikin shirin za a ji cewar a kasar Kamaru, magoya bayan jam'iyya mai mulki ta Shugaba Paul Biya sun kai ziyarar yakin neman zabe yankin da ke amfani da turancin Ingilishi duk da barazanar da ake fuskanta daga bangaren 'yan aware. A jamhuriyar Nijer ana takun saka tsakanin kungiyoyin dake kula da asibitoci na COGES da kuma gwamnati.
Jam'iyyar Biya ta je yakin neman zabe yankin Ingilishi
A Kamaru jam'iyya mai mulki ta Shugaba Paul Biya ta gudanar da yakin neman zabenta a yankin da ke anfani da Turancin Ingilishi duk kuwa da barazanar da ake fuskanta daga bangaren 'yan neman aware.
Jam'iyyar Biya ta je yakin neman zabe yankin Ingilishi
A Kamaru jam'iyya mai mulki ta Shugaba Paul Biya ta gudanar da yakin neman zabenta a yankin da ke anfani da Ingilishi.
Zabe a yanayi na fargaba a Kamaru
Kasar Kamaru mai mutane kimanin miliyan 25 na tunkarar zabe a yanayi na tabarbarewar tsaro.
An kafa dokar hana fita a Kamaru
Shugaba Paul Biya na Kamaru ya bayyana cewar, kasarsa ta cimma nasarar yakar Boko Haram.
'Yan arewa na shirin raba Kamaru gida biyu
A Kamaru hankali ya karkata ga shirin 'yan aware na kaddamar da 'yanci da kuma zaben shugaban kasa da aka tsara.
Tashe-tashen hankula na karuwa a Kamaru
A Kamaru hankali ya karkata ga ranaku biyu da za su kasance na tarihi. Daya ga watan Oktoba 'yan aware na yankin mai magana da Turancin Ingilishi za su kaddamar da 'yanci da bakwai ga wata ranar zabe.
Yakin neman zabe cikin halin rashin tabbas a Kamaru
A hukumance a ranar Asabar ne ake fara yakin neman zaben shugaban kasa a Kamaru sai matsalar tsaro zai ja aikin baya.
Yakin neman zabe cikin halin rashin tabbas a Kamaru
A hukumance a ranar Asabar ne ake fara yakin neman zaben shugaban kasa a Kamaru sai matsalar tsaro zai ja aikin baya.
Shirin Yamma:20.09.2018
Matakin da shugaba Paul Biya ya dauka na cigaba da mulki a kasar Kamaru na janyo masa suka daga bangarori daban daban.
Shin Paul Biya ne tushen rikicin Kamaru?
Rikici tsakanin sojoji da 'yan aware a kasar Kamaru na kara yin kamari yayin da ake tunkarar babban zaben a kasar.
Rashin hadin kan 'yan adawa a Kamaru
Rashin hadin kan 'yan adawa a Kamaru
A Kamaru yayin da ake shirin zaben shugaban kasa 'yan adawa sun gaza tsayar da dan takara daya.
Tallafin 'yan Kamaru ga yankin Ingilishi
Wasu 'yan Kamaru na nuna shakku dangane da hanyoyin da ake son saka kudin da aka tara da suna 'yan yankin Inglishi.
Sauti: Paul Biya zai yi takara a zaben bana
Paul Biya zai sake yin takara
Bayan shekaru 36 shugaba Paul Biya na kan mulki a yanzu ya sanar da tsayawa takara a zaben bana
Yunkurin Katolika na sasanta rikicin Kamaru
Gwamnatin Kamaru ta bukaci Cocin katolika shiga tsakani don warware rikicin yankin masu magana da Turancin Ingilishi.
Yunkurin Cocin Katolika na sasanta rikicin Kamaru
An nemi Cocin Katoli ta sasanta rikicin yankin masu magana da Turanci a kasar Kamaru
Paul Biya: Za a ci gaba da murkushe masu neman ballewa
Kamaru ta sha alwashin ci gaba da amfani da karfi na soji wajen murkushe 'yan bangaren nan da ke neman ballewa.
Kamaru: Takun sakar gwamnati da 'yan aware
Takun saka tsakanin mahukuntan Kamaru da 'yan awaren Ambazoniya ya janyo mutane na bacewa cikin wani yanayin rudani.
Takun saka tsakanin mahukuntan Kamaru da 'yan aware
Takun saka tsakanin mahukuntan Kamaru da 'yan awaren Ambazoniya ya janyo mutane na bacewa cikin wani yanayin rudani.
Kamaru: An bayyana dan takarar jam'iyyar adawa
An soma samun rabuwar kanu a tsakanin jama'ar kasar Kamaru kan batun tazarcen shugaba mai ci, Paul Biya.
Shirin Yamma, 03.12.2017
Cikin shirn za a ji dakarun kasar Kamaru na shirin bin umurnin shugaban kasar Paul Biya, wajen daukar matakai kan masu da'awar ballewa daga kasar. A ranar Alhamis da ta gabata ne dai shugaba Paul Biya ya yi tir da sabbin rigingimun da ke wakana a yankin Kamarun mai amfani da Ingilishi, da ya ce matakai na tafe na durkusar da su.
Paul Biya: Za mu murkushe masu neman ballewa
Gwamnatin kasar Kamaru, ta yi alkawarin shafe dukkanin masu fafutikar ballewa daga kasar.
Kamaru: Babban lauya na son kawo sauyin siyasa
Shahararren lauyan da ya yi suna a fannin yaki da cin hanci a Kamaru Akere Muna, zai takara a 2018.
Kamaru: Farin cikin komawa makaranta a fadin kasa
Makarantu a yankin da ke magana da Ingilishi sun bi sahun takwarorinsu na bangaren Faransa wajen komawa makaranta.
Shirin Yamma 01.09.2017
Cikin shirin za a ji cewa hukummomin Kamaru sun sako wadanda aka tsare bisa shirya zanga-zanga a yankin kasar da ke amfani da ingilishi
Paul Biya ya bada umarnin sakin 'yan aware
Shugaban kasar Kamaru ya bada umarnin sakin wasu jagororin yankin kasar mai magana da harshen ingilishi
Najeriya na fushi kan wulakanta 'ya'yanta a Kamaru
Tarrayar Najeriya da kamaru sun sake fadawa cikin dambarwar dipolomasiya sakamakon ikirarin cin zarafin 'yan Najeriya a yankin Bakassi tare da wulakanta 'yan gudun hijira da Boko Haram ta raba da matsugunansu.
An cafke fiye da mutane 100 a Kamaru
Masu magana da harshen Ingilishi na Kamaru suna zargin gwamnatin Shugaba Paul Biya da yin watsi da yankunansu.
Shugaba Paul Biya ya kaddamar da zaman makoki
Gwamnatin Kamaru ta sanar da adadin karshe na hadarin jirgin kasa.
Shirin yamma na DW na ran 03.05.2016
A cikin shirin za a ji cewa shugaban kasar Kamarun Paul Biya ya kai wata ziyarar aiki a Tarayyar Najeriya inda ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari.
Kamaru ta kori manyan hafsoshin soji biyu
Wadannan sojojin, sun hada baki an sace dukiyar da aka tara dan tallafawa masu yaki da Boko Haram.
A Kamaru CPDM ta cika shakaru 30
Jam'iyyar Cameroon People's Democratic Movement ko CPDM da ke mulkin Kamaru na ci gaba da yin bukukuwanta na cika shekaru 30 da kafuwa.
A Kamaru CPDM ta cika shakaru 30
A Kamaru CPDM ta cika shakaru 30
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 3
Shafi na gaba