You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Rasha: Tasirin mulkin Putin ga Afirka
Tsawon shekaru 25 da Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya mamaye harkokin mulkin kasar, bayan zamansa firaminista a 1999.
Najeriya ta kama 'yan Poland da zargi a kan ɗaga tutar Rasha
Gwamnatin Najeriya ta kama wasu 'yan kasar Poland mutum bakwai saboda zargin su da ta yi da ɗaga tutar kasar Rasha
Rasha da Ukraine na baza koma a Afirka
Mali na zargin akwai jami'an leken asirin Ukraine a kasarta, sai dai kuma Rasha da Ukraine din na taka rawa a Afirka.
Mali: Tsamin dangantaka da Ukarine
Mali ta yanke huldar diflomasiyya da Ukraine, sakamakon wasu kalamai da Hukumar Leken Asirin sojan Kyiv din ta yi.
Jamus ta taka rawa wajen musayar fursunoni da Rasha
Jigon musayar fursunoni tsakanin Rasha da kasashen yamma
An kashe sojojin hayar Rasha da dama a Mali
Wasu mayakan tawaye masu alaka da al-Qaeda a Mali, sun kai hari kan sojojin kamfanin Wagner a iyakar Mali da Aljeriya.
Putin ya yi barazanar fito da sabbin makamai masu hatsari
Shugaban Rasha ya ce akwai yiwuwar ya jibge manyan makamai a wurare na musamman domin shiryawa Amurka.
Ukraine ta jaddada aniyarta ta tattauna da Rasha
Shugaban kasar Ukraine na fatan kara samun ci gaban diflomasiyya.
Jamus ta amince da girke makaman nukiliya na Amirka
Ko da yake wannan shiri na gwamnatin hadakar jam'iyyu uku na fuskantar suka daga cikin gida
Musayar fursunonin Rasha da Ukraine
Rasha da Ukraine sun tabbatar da isowar fursunonin yakinsu 95 biyar da aka sakewa ko wace
Rasha: Gargadin NATO kan jibge makamai a Jamus
Rasha ta gargadi Amirka da kawayenta a kan jibge makamai a Jamus.
Taron NATO ya shiga kwanaki na uku
Taron kungiyar tsaron NATO/OTAN na ci gaba da duba matakan taimakon Ukraine da karfafa tasirin kungiyar game da tsaro.
NATO ta fara jigilar jiragen yaki F-16 zuwa Ukraine
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce jiragen yaki za su yi shawagi a sararin samaniyar Ukraine a bazara
Modi ya nuna takaici kashe yara
Firamnistan Indiya ya shaida wa shugaban Rasha cewa kashe yara abin takaici ne lokacin yaki.
'Yan damben Rasha za su kaurace wa gasar Olympics
'Yan wasan damben Wrestling na Rasha sun yi watsi da tayin shiga gasar Olympics.
Ko Afirka za ta yi maraba da Ukraine?
Ukraine na shirin kulla huldar diplomasiyya da Afirka, tare da dakile tasiri da abin da ta kira da farfagandar Rasha.
Ukraine ta yaba da hada sabon babban jami'in NATO
Shugaban Ukraine ya jinjina kan nadin sabon Babban Sakataren kungiyar tsaron NATO-OTAN.
'Yan bindiga sun kai Dagestan da ke Rasha
Harin ta'addanci ya hallaka fiye da mutane 15 a yankin kudancin Rasha inda hukumomi suka kaddamar da bincike.
Shirin Safe 24.06.2024
Ukraine ta kai harin jirage marasa matuka kan Rasha
Rasha ta ce Ukraine ta kai mata hare-haren jirage marasa matuka.
Shirin Safe 20.06.2024
Putin na ziyarar rangadi a Vietnam
Dangantakar Putin da Kim abin damuwa ne Inji Amurka
Gwamnatin Nijar ta gargadi kamfanin ORANO
Gwamnatin Nijar ta bukaci kamfanin hakar ma'adanai na ORANO ya fara aiki ko ta kwace lasisinsa
Putin zai ziyararci Koriya ta Arewa
Shugaban Rasha zai kai ziyarar nuna abota zuwa Koriya ta Arewa.
Rasha ta bukaci Ukraine ta mika wuya don samun zaman lafiya
To sai dai wannan kira na Moscow bai samu karbuwa ba daga Kyiv, bayan da ta bukaci Rasha ta janye dakarunta baki-daya
G7: Ukraine da Japan sun kulla hadin gwiwar tsaro
Ukraine da Japan sun kulla yarjejeniyar hadin gwiwar tsaro a tsakaninsu.
Ukraine: NATO na samun turjiyar Hangari
NATO na fadi tashin samar wa kasar Ukraine karin tallafi na biliyoyin kudi, a yakin da take da makwabciyarta Rasha.
Rasha ta dakatar da cinikin Dala da kuma Yuro
Rasha ta dakatar da cinikin dala da kuma yuro sakamakon sabbin takukuman Amirka.
Ukraine ta kai farmaki kan jirgin yakin Rasha
Ukraine ta lalata jirgin yakin Rasha mafi girma da ke ajiye a rumbun makaman Moscow, bayan samu tallafin kare kanta.
Shugaba Macron na Faransa zai yi tozali da Zelensky
Shugabannin Faransa da Ukraine za su tattauna rikicin Rasha da Ukraine a wata ziyarar aiki da Zelensky a birnin Paris
Shirin Yamma 04.06.2024
Ministan harkokin wajen Rasha na ziyara a Afirka
Nazari kan yadda Rasha ke ci gaba da samun tagomashi a kasashen Afirka.
Ministan harkokin wajen Rasha Lavrov ya sauka a Conakry
Bayan ziyarar Guinea Conakry, Mr Lavrov zai wuce zuwa Jamhuriyar Congo, don ganawa da shugaba Denis Sassou N'Guesso
Shirin Yamma 03.06.2024
Shirin Yamma 03.06.2024
NATO: Tattauna karin makamai ga Ukraine
NATO na nazarin taimaka wa Ukraine da karin makamai
NATO na taro kan bai wa Ukraine makamai
Ministocin harkokin waje na NATO na ganawa kan bayar da tallafin makamai ga Ukraine.
Belgium za ta aikewa Ukraine jiragen sama na yaki guda 30
Firaministan na Belgium Alexander De Croo ya ce rukunin farko na jiragen zai isa Ukraine a karshen shekarar nan ta 2024
Spain da Ukraine sun kulla yarjejeniyar tsaro
Spain ta kulla yarjejeniyar tsaro da Ukraine don taimaka mata da manyan makaman yaki
Sabbin hare-haren Rasha a Ukraine sun salwantar da rayuka
Wasu hare.haren boma-bomai da Rasha ta kai kan wajen hada-hadar jama'a, sun haddasa asarar rayuka a gabashin Ukraine.
Rasha: Sauye-sauye a ma'aikatar tsaro
Rasha na kokarin karfafa tattalin arzikinta a bangaren yaki, ta hanyar nada sababbin ministocin tsaro.
Sojojin Amirka za su bar Nijar a watan Satumbar 2024
Amirka ta ce za ta fara janye dakarunta daga Nijar, inda ake sa ran a kammala kwashe su zuwa watan Satumba.
Rasha ta musanta zargin shirin mamaye Kharkiv
Shugaba Putin na Rasha ya ce ba shi da shirin kwace yankin Kharkiv na Ukraine.
Shugaba Putin na ziyarar karfafa danganta a China
Shugaba Vladmir Putin na ziyarar karfafa danganta a China.
Kasuwancin makamai tsakanin China da Rasha
Dangantakar cinikin makamai tsakanin China da Rasha
Vladimir Putin na Rasha ya yaba kokarin Chaina kan Ukraine
Mr Putin ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da kafar yada labaran Chaina ta Xinhua, gabanin ziyarar aiki ta kwanaki biy
Ukraine: Taimakon Amurka na tafe
Blinken ya jaddada goyon bayan Amurka ga kasar Ukraine
Antony Blinken na ziyarar ba zata a Ukraine
Babban sakataren harkokin wajen Amurka ya gana da mahukuntan birnin Kiev a ziyarar ba zata da yake a Ukraine
Putin ya sauke Shoigu a matsayin ministan tsaro
Putin ya nada Shoigu sabon sakataren majalisar tsaron Rasha
Rasha ta kwace iko da wasu garuruwa a Ukraine
Sojojin Rasha na ci gaba da matsa lamba a yankin Kharkiv da ke arewacin Ukraine.
Putin ya sha alwashin mutunta doka
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya jadda da alkawarinsa na kare hakkin 'yan kasar da mutunta kundin tsarin mulki.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 43
Shafi na gaba