You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Taron G7 ya watse baram-baram a kanada
Shugaba Trump ya yi watsi da sanarwar bayan taron G7 bayan da Firaministan kanada ya soki tsarin kasuwancin Amirka.
An samu ci gaba kan cinikayya a taron G7
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da ke halartar taron koli na kasashen duniya masu karfin tattalin arziki na G7.
Manyan jami'an Amirka da Koriya ta Arewa sun gana
Sakataren wajen Amirka ya gana da babban jami'in gwamnatin Koriya ta Arewa gabanin tattaunawar shugabannin kasashen.
Share fagen ganawar Trump da Kim
A karon farko cikin shekaru 18, wani babban jami'in Koriya ta Arewa na ziyara a Amirka.
Jami'ai na share wa Trump da Kim hanya
Babban me taimaka wa Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya isa Singapor a daren Litinin.
Ganawar Trump da Kim tana kasa tana dabo
Har yanzu babu tabbas dangane da ganawar Amirka Donald Trump da shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un.
Tattaunawa tsakanin Koriya ta Arewa da ta Kudu
Shugaban kasar Koriya ta Kudu Moon Jae-in ya sake wata ganawa da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un.
Shirin safe na DW na 26.05.2018
Shirin safe na DW na 26.05.2018 A cikin shirin za a ji cewa, Shugaban Amirka Donald Trump na yunkurin lashe amansa bayan sanar da soke tattaunawa da shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un.
Martani kan dage ganawar Trump da Kim Jong Un
Shugabanni na kasashen duniya na ci gaba da yin martani game da dage ganawar da aka shirya tsakanin shugaba Donald Trump na Amirka da takwaransa na koriya ta Arewa Kim Jong Un
Saurari shirin DW na yamma 24-05-2018
A labaran duniyar cikin shirin, za ku ji cewa Shugaba Donald Trump na Amirka ya soke ganawar da aka shirya za ya yi da Shugaban Koriya ta Arewa a watan gobe a Singapour
Donald Trump ya soke ganawa da Kim Jong-Un
Shugaba Donald Trump ya gargadi Koriya ta Arewa a game da daukar duk wani matakin da bai dace ba.
Ganawar Trump shugaban Koriya ta Kudu
Shugaba Donald Trump zai neman shawarwarin Shugaba Moon Jae-In kan ganawar da zai yi da Kim Jong-Un.
Sasanta rikicin kasuwanci tsakanin Amirka da China
Kasashen Amirka da China sun sasanta rikicin kasuwanci da ke tsakaninsu bayan ganawa ta manyan jami'an kasashen.
Ganawar Jong-Un da Trump na neman rugujewa
Koriya ta Arewa ta soke shirin ganawar shugabannin Koriyoyi biyu da aka shirya za a yi a nan gaba.
Sharhi: Duniya za ta fuskanci hatsari
Rikicin Amirka da Iran kalubale ga duniya.
Trump da Kim Jong Un za su gana
Donald Trump ya ce za su tabbatar da zaman lafiya a duniya
Amirka ta fice daga yarjejeniyar Iran
Shugaban Amirka ya ce kasarsa ba za ta ci gaba da zama cikin yarjejeniyar da aka cimma da Iran kan nukiliyrta ba.
Makomar yarjejeniyar nukiliya ta Iran
Ci gaba da yarjejeniyar Nukiliya ta Iran ba tare da Amirka ba
Amirka ta fice daga yarjejeniyar nukiliyar Iran
A wani jawabi kai tsaye Shugaba Donald Trump na Amirka ya fice a yarjejeniyar nukiliyar da kasashen suka kulla da Iran.
Shirin safe na 08:05:2018
A cikin shirin za a ji cewa, ana dakon jin matakin da shugaba Donald Trump na Amirka zai dauka a wannan Talata game da yarjejeniyar nukiliyar Iran da kasar da wasu kasashen duniya suka rattabawa hannu a baya. Sannan za a ji, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai tafi birnin Landan na Britaniya don duba lafiyarsa.
Trump zai baiyana matakinsa kan nukiliyar Iran
An kasa kunne don jin matakin da Shugaba Trump na Amirka zai dauka kan shirin nukiliyar Iran a wannan Talata.
Tsaurara tsaro a Arewa maso Gabashin Najeriya
Daukar sababbin matakan tsaro a yankin Arewa maso Gabaashin Najeriya, bayan sabon haari a jihar Adamawa.
Shirin ganawa tsakanin Trump da Kim
Ana shirin ganawa tsakanin shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un da takwaransa na Amirka Donald Trump.
Karfafa yaki da ta'addanci tsakanin Najeriya da Amirka
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na wata ziyarar aiki a Amirka, inda ya gana da shugaban Amirka Donald Trump.
Shirin yamma na:29.04.2018
shugaban Tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka a kasar Amirka don ganawa da takwaransa Donald Trump
Jam'iyyar Democrats ta Amirka ta yi tsokaci a kan Rasha
Jam'iyyar Democrats a zauren majalisar dokokin kasar Amirka ta bukaci rahoton binciken kasar Rasha
Karfafa kawancen Trump da Macron
Masu sharhi na ganin kwalliya ta maida kudin sabulu game da ziyarar da Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya kai Amirka duba da yadda shugabanin biyu sun nunawa duniya irin kyan alakar da ke tsakaninsu.
Karfafa kawancen Trump da Macron
Masu sharhi na ganin kwalliya ta maida kudin sabulu game da ziyarar da Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya kai Amirka
Trump na barazana ga yarjejeniyar nukiliyar Iran
Kokarin ceto yarjejeniyar makamashin nukiliyar Iran daga rushewa.
Trump da Macron sun tattauna abubuwa da dama
Trump ya ce kasuwanci da a ce da Faransa ita kadai ce da mai sauki ne amma batu ne na kasuwanci da kasashen na EU.
Mexico ta yi watsi da barazanar shugaban kasar Amirka
Kasar Mexico ta ce ba zata laminci barazana akan kasuwanci marar shinge daga shugaban kasar Amirka ba
Amirka: Ci gaba da barazanar kai hari Siriya
Shugaban Amirka Donald Trump ya sanar da Rasha cewa, za su kai hare-hare a kowane lokaci kan muradun gwamnatin Siriya.
Rikicin Amirka da Rasha kan Siriya na zafafa
Yayin da Kasar Amirka da Rasha ake ci gaba da kallon juna cike da tuhuma, lamarin na kara dagulewa.
Kasar Rasha ta gargadi Amirka kan Siriya
Jakadan Rasha a MDD ya bayyana cewar duk wani hari na Amirka a Siriya zai mayar da hannu agogo baya a kasar
Shirin safe na DW na 10.04.2018
Jakadan Rasha a Majalisar Dinkin Duniya Wassily Nebensja ya bayyana cewar duk wani hari na Amirka a Siriya bisa zargin amfani da makami mai guba zai mayar da hannu agogo baya a kokarin warware rikicin kasar.
Siriya: Hari kan sojojin gwamnati a Homs
Mutane 14 ne suka mutu wasu da dama suka sami raunuka a sanadiyar wani hari da aka kai wa sojin gwamnatin Siriya.
Amirka za ta shirya da Koriya ta Arewa
Jami'ai a Koriya ta Arewa sun ce kasar ta magantu da Amirka dangane da yiwuwar tattaunawa kan rigimar manyan makamai.
Yakin kasuwanci tsakanin China da Amirka
Shugaban kasar Amirka Donald Trump ya nuna fushinsa kan martanin da kasar China ta dauka na saka haraji.
Trump ya katse kudaden raya kasa ga Siriya
Shugaban ya ba da umarnin tsayar da biyan kudaden ne take bayan rahoton fitar wasu karin makudan kudade zuwa Siriya.
Shirin safe na DW 31.03.2018
A cikin shirin za a ji Shugaba Trump ya katse hanzari na aikin raya kasa a Siriya. Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya kira taron gaggawa kan rikicin Isra'ila da Falasdinawa.
Trump ya yi watsi da tayin soke izinin mallakar bindiga
A tsawon karni biyu Amirkawa na da sabanin ra'ayi kan kudirin da ya halitta izinin mallakar bindiga a Amirka.
Takaddamar kasuwanci tsakanin Amirka da kasar Sin
Ana dai ci gaba da kai ruwa rana kan batun kasuwancin Amirka da kasar Sin
Gangamin neman agaji ga 'yan gudun hijra Falasdinu
Kasashen duniya za su gudanar da taro a gobe Alhamis don tattauna batun samar da kudi ga 'yan gudun hijrar Falasdinu.
Shekaru biyar na mulkin Paparoma Francis
Shekaru biyar da Paparoma Francis ya karbi tafiyar da shugabancin Kiristoci mabiya darikar Katolika na duniya.
Trump ya sallami Tillerson
Shugaban Amirka Donald Trump ya sallami sakataren harkokin wajen kasar Rex Tillerson daga mukaminsa.
Shirin Yamma 09.03.2018
Cikin shirin za a ji cewa Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta soki matakin shugaban Amirka Donald Trump na dora haraji kan karafa da goran ruwa tana mai bayyana hakan da cewa zai haddasa matsala. Ita kuwa gwamnatin Amirka cewa ta yi zata rage kasashen da ta jero cikin wadanda ta dora wa harajin.
Trump zai sassauto da dokarsa
Gwamnatin Amirka ta ce shugaba Trump zai janye karin sunayen wasu kasashe daga harajin da ya dora kan karafa.
Fahimtar juna tsakanin Trump da Kim
Kekkewar alamar samar da zaman lafiya a yankin tsibirin Koriya.
Trump ya amince ya gana da Kim Jong Un
Shugaban Amirka Donald Trump ya amince ya gana a nan gaba da shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong Un.
Mai magana da yawun Trump ta yi murabus
Wata mai magana da yawun shugaban kasar Amirka Hope Hicks ta sanar da yin murabus daga mukaminta.
Shafin da ya wuce
Shafi 9 daga 14
Shafi na gaba